Yadda zaka samu damar sayan IPO na Dangote Refinery cikin minti 5.
Idan kana son mallakar kaso a kamfanin Dangote Refinery, ga abin da zaka yi:
1️⃣ Sauke Broker App
Ka shiga Play Store ka sauke ɗaya daga cikin:
• Bamboo
• i-invest
• Cowrywise
• Afrinvestor
• Meristem
2️⃣ Buɗe Account
Ka yi registration sannan ka kammala KYC verification da BVN ko NIN.
3️⃣ Jira Verification
Yawanci verification na iya ɗaukar kwana 1–2.
4️⃣ Saka Kuɗi
Bayan account ɗinka ya samu approval, ka saka adadin kuɗin da kake son amfani da shi.
Misali: ₦10,000.
5️⃣ Ranar 14 September
A lokacin da IPO ya buɗe, ka shiga app ɗinka ka nemo damar IPO ɗin.
Sai ka zaɓi adadin shares da kake son nema.
6️⃣ Jira Allocation
Bayan rufe IPO, zaka jira allocation.
Idan aka ba ka shares, zaka ga su a account ɗinka .
---
A TAƘAICE:
Buɗe Broker Account → KYC → Saka Kuɗi → Apply for IPO → Jira Allocation → Karɓi Shares.
Kada ka jira ranar IPO kafin ka fara shiri.
Ka buɗe account tun yanzu.
Idan kana da tambaya game da IPO ɗin, ka rubuta ta a comment section. 👇🏾
🎁 Hola Prime Giveaway
We’re giving traders a chance to win 2x $5K 2-Step Forex Accounts.
How to enter:
1️⃣ Follow @HolaPrimeAfrica and @HolaPrimeGlobal
2️⃣ Like + repost this post 🔁
3️⃣ Tag 3 trader friends in the comments
4️⃣ Complete this line: “I deserve to win because…”
Winners will be announced on 21st July.
Good luck, traders 🚀
My Aura Touch down ! 🔥
Alhamdulillah i bought another new sedan car. 🚘 congratulations to me 😎🎉. The goal was never just to buy a car. The goal was to become the kind of person who could afford it. Keep growing.
Delay is not Denial . 💪🏽