I think people should stop using @Bybit_Official’s P2P by now.
I honestly don’t understand why people are still so attached to it. It seems like every couple of months, there’s a new story about someone getting scammed through Bybit P2P. At this point, the platform feels more like a playground for scammers than a reliable place to exchange crypto.
The risks have become too common to ignore. You can complete dozens of successful transactions and still end up losing money from just one bad trade. For many people, the stress and uncertainty simply aren’t worth it anymore.
Just look at what’s happening to @Amfagge_4 right now. Someone is allegedly trying to scam him out of ₦1 million, and it’s been more than three days since he filed a complaint. Yet, there has been little to no visible action taken. It almost feels like they’ve turned a deaf ear to the situation.
Today, we have several alternatives that make crypto-to-cash transactions much easier and safer. Apps like @MySpenda, as well as multiple USDT-to-Naira exchange bots like @mustardxbot, allow users to convert their funds quickly without dealing directly with random individuals. The process is often faster, smoother, and far less risky.
Unless you’re getting a significantly better rate, I genuinely don’t see a strong reason to keep relying on Bybit P2P. There are now better options available, and it’s probably time for more people to move on from a system that has become increasingly associated with scams and fraudulent activities.
Naji Wasu suna cewa“ Rarara ya haddace Alqur'ani wallahi karya ne, lokacin da yake unguwar gidan maza Tukuntawa nan ne ya fara ƙolanta gurin ƙanin mahaifinsa da ya fara nisa sai ya fara daina zaman yin karatun Azahar sai ya tafi Zoo road gidan ɗan Asabe, gurin ƴan wasan Hausa har ya fara waƙa malamin su baisaniba daga baya ta bayyana ya koresa daga makaranta, ya koma gurin ƴan wasan Hausa da kwana. A lokacin da ya fara zuwa gida sun zaci ya yi hadda saura rubutu sai suka ji ƙanin babansu yace“ ai Dauda ya koma Film, haka suka dinga yi masa faɗa daga ƙarshe suka sallama shi, Amma Babu Abun da ya haɗa Dauda da haddar Alqur'ani.😥
Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun al’umma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ƙasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara
Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun al’umma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ƙasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara