@Gawuna2023 Toh muje xuwaa kasan shi dan nigeria indai jifa yawuce kansa to tafadaa kana uban kowama duk yan kwankwasiyar dakagaa sunata zakewa yanxu ba wadda ubansa yakeda shago acikin shagonanda akerushewa ne shiyasa amma sumaa sujira tundaa dai a kano suke zaixo takansu ai jakuna kawai.