@Mucktey Idan fa fassarar mu mu wadanda ba malamai ba shi za a dinga bi toh zamu bata addini... An sha fada muku mas'alar ilimi ilimi ake sawa a warware shi...
@moderate_ustaz Ku dinga barin malamai wlh sun fimu sanin waye Allah sannan waye manzon Allah... Mutum yana gefe amma ya dinga ganin kaman ai karya malami yakeyi...
@moderate_ustaz Jira ya fada tukun... A komai fa akwai wanda Allah yayi musu baiwa... Kowani profession yanada qwarewa... Mu bazamu gane ba sabda mastawar mu bata kai ba... Manzon Allah mutum ne sannan BAWAN ALLAH NE... Aiko shi Allah yayi sannan BAUTAR ALLAH yake...
@moderate_ustaz Duk wanda aka danganta shi da Allah toh an daukaka shi... Ballantana kuma ance duk duniya da aljanu da mutane da kowace irin halitta da Allah ya halitto a duniyar babu wata halitta da Allah yafiso kaman manzon Allah... Toh yi tunanin yanda son Allah yake... Kanka baze dauka ba
@Gassol0001 Wannan fa ya fara wuce gona... Soja boy kar ka zagin mana mana Annabi... Yanzu haka ma ka taba mutuncin shi ka jira yanda Allah zeyi da kai... Kafin mu rike ka muma.