@IsiyakuDanlawan Ai daya zo ya wahala ya gudu wai zaije madina hutu
Kulla rikici suke da mutanen sa, asalin halin nasa yafa fitowa suna gani
Daman ance hali zanen dutse
@ahmaad_UA@ProfIsaPantami Ko gezau
Bazai hana ya fadi bah
Mungode da adduar sa kuma muna musu fatan suyi campaign lafiya su gama lafiya su koma abuja lafiya da kuma tarun bakin ciki