My confidant and Sister - Dr. Fatima Suleiman Zuntu @drfatima84 Director-General and Chief Executive Officer of the National Biosafety Management Agency (NBMA), delivered an amazing welcome address at the National Biosafety and Biosecurity Summit (NBBS) 2026. Highlighting the strategic priorities for strengthening regulatory frameworks, advancing Nigeria’s bioeconomy, and safeguarding public health, agriculture, and the environment. Kudos! 👏🏻
Alhamdulillah
AG @BashirSZuntu Al'ummar Zuntu Kauye Da Gari Suna Godiya Bisa Wannan Kyautatawa Na Gyaran Famfunan Da Suka Lalace Tsawon Lokaci.
Ikara Kubau Ga Namu Ba Ruwanmu Da Nasu
BZ Alheri Ne 🙌🙌🙌
Dan takarar Mafi son chigaban al ummar sa Ba mutabayi Dan Takara merabon Alkairi A Ikara&kubau tun kafin ya hau kujerar yakeyi mana abubuwan alkairi Tari Tari
Malam @BashirSZuntu Mutumin Kirki ne Allah ubangiji Yabamu Nasara 2027 Ameeeeen ya Allah