You see that 1:1, 1:2 you now think is unprofitable and unprofessional.
You'll one day come back to it... untill then continue with the 1:50 experiment. Shalom
Malam baya Raba shin kafa ne?
Wato malam duk abunda zakai ka nemi sanaa kwakkwara, inde kannada sanaa kuma kudi na shigo maka to dole ka kasance kanada discipline da integrity, amma in ba hakaba, to wallahi kwanon shinkafa kadai ya isa aga kana tunbele rashin integrity da kunya.