Tundazun naketa kokarin yin video din danayi alkawari Amma network Yana ta bani matsala kukane Kawai banba wannan matsala🤦 yau nayi busy sosai tun safe bana gida sai yanxun nasama time Amma network yanata bani ciwon kai 🥺🥺 kuya hakuri bisa rashin kawashi da banyiba ayau insha Allahu tomorrow's morning around 10am zanyi dropping nashi wallahi banji dadiba Sam yadda mutane keta min mgna wasuma har suna biyoni DM