Sunana **Queen X**A cikin duniyar da fasaha ke sauya kowane abu, na zaɓi kada in zama mai kallo. Na zaɓi in zama mai gina rayuwata a duniyar Web3
Wannan shafin ba wai kawai hoto ne ko kallo ba Wajen koyo ne.
Your Private Key = Your Ownership
In crypto, your private key is like the key to your house.
If you own the private key, you control your crypto.
If someone else gets it, they can take your funds.
Never share your private key.
@S_M_Danpullo Wanna dabara ce mai kyau saidai Allah yasa mutane subada handin kai kasan wani yanajin wahalar yayima mutane ko like balle comment idan kowa xaiyi hakan zaa samu cigaba
Menene Content Creator? (Mai ƙirƙirar Abubuwan Kallo ko Karatu)
A wannan zamani na shafukan sada zumunta (YouTube, TikTok, Instagram, Facebook, da X), akwai wani aiki mai muhimmanci da mutane da yawa ke yi amma ba su fahimci cikakken ma’anarsa ba.
Bayani na comment 👇