Salam! Ni ne [Sunan ka], mai koyon Crypto & Web3 a Hausa.
Zan raba abubuwan da nake koya a fili don masu farawa su fahimta.
Bi ni don koyon crypto cikin sauƙi!
#CryptoHausa#Web3
Assalamu Alaikum Dex traders barkan mu da warhaka fatan kowa yana lfy 👏
Yauwa ga wani video nan nayi muku akan yadda za,a siyar muku da token dinku GMGN kai tsaya idan Dev zai gudu
Kuma nayi bayanin yadda zakayi amfani da TP da kuma SL
Tabbas wannan video nasan duk wanda ya kalla zaiji dadinsa
Please kada ku manta da reposting 🙏