Your project deserves a real community 👨💻
BeeReal delivers real, human-powered for X and Instagram.
→ Every follower is a real person → Verified engagement, zero bots → Crypto payments, instant launch → Trusted by Web3 projects worldwide
If your Interlink security group isn’t full yet, feel free to share your invitation. code in the comments below so. others can join your group
security circle, your group needs to have 5 active..
#Interlink#ITLG#ITL#ITLX
CRYPTO PUMP vs DUMP 🧵
A kasuwar crypto akwai wasu rukuni na mutane da suke iya sa farashin token ya tashi (Pump) ko kuma ya fadi (Dump).
Ga bayaninsu domin ka fahimci yadda kasuwa ke tafiya.👇
1️⃣ DEV: Dev shi ne wanda ya kirkiro token ko wani shiri a crypto. Shi ne ke da iko kan yadda aikin zai fara da kuma yadda zai tafiya.
Idan Dev mai gaskiya ne, yana kokarin gina aiki mai amfani. Amma idan ba haka ba, zai iya jawo mutane su saka kudi sannan daga baya kasuwa ta fadi.
2️⃣ SMARTER: Smarter mutane ne masu kwarewa a kasuwa.
Sun fahimci yadda kasuwar crypto ke tafiya saboda sun dade suna nazari.
Yawanci suna shiga tun da wuri kafin farashi ya tashi, kuma suna fita kafin kasuwa ta fadi.
3️⃣ WHALES: Whales su ne manyan masu kudi a crypto.
Saboda girman kudin da suke da shi, sayensu ko sayarwarsu na iya canza farashin token cikin sauri.
Shi yasa mutane da yawa ke lura da motsinsu.
4️⃣ KOL: KOL mutane ne da suke da yawan mabiya a shafukan sada zumunta. Idan suka yi magana mai kyau akan wani token, mutane da yawa kan bi su saya.
Wannan na iya sa farashin token ya tashi.
Yanzu mu duba bangaren DUMP 👇
5️⃣ INSIDER: Insider mutum ne da yake da bayanai na sirri game da wani token kafin sauran mutane su sani. Saboda wannan, yana iya saye ko sayarwa kafin labarin ya fito fili.
Wannan yana ba shi anfani fiye da sauran mutane.
6️⃣ CABAL: Cabal wata karamar kungiya ce da ke aiki tare domin sarrafa kasuwa. Suna iya saye a boye, su daga farashi ta hanyar talla, sannan su sayar su fita.
Sauran mutane sukan rage da asara.
7️⃣ SNIPERS: Snipers mutane ne da suke sayen sabon token cikin sauri sosai da zarar an bude shi.
Manufarsu ita ce su shiga da wuri, idan farashi ya tashi kadan sai su sayar su dauki riba.
8️⃣ BUNDLE: Bundle yana faruwa idan mutum daya ko kungiya daya suka raba sayen token zuwa wallet da dama. Wannan yana sa ya zama kamar mutane da yawa ne suke saya.
A zahiri mutum daya ne ke bayan sayen.
DAGA KARSHE KUSANI✍️:
Kasuwar crypto tana da damarmaki sosai, amma tana bukatar bi a hankali da bincike.
Kada ka saka kudi saboda kawai ka ga mutane suna magana akai. Ka tabbata ka fahimci abin da kake shiga.
#CryptoEducation #CryptoAfrica #DeFi #CryptoTrading #Web3
#DEX #CryptoCommunity 🦅
TAO is the fuel of decentralized AI.
No rigs, no noise just real engagement and creativity = real rewards.
⚡ Built on @bittensor
⚡ Tracked by @inspectxyz
⚡ Powered by YOU.
Early adopters win.
❤️ Like💲
🔁 Retweet💲
💬 Comment = Earn $TAO
@NuanceSubnet#NuanceInspectxyz