@bbchausa Hmm
Shi kanshi Gwamnan bogi ne
Amma kaji rainin wayau
ALLAH yasa kama Wanda kuka cuta tun anan duniya, ya qahharu muna rokon ka daka dauki matakin gaggawa akan wannan azzalumin.
@bbchausa Hmmm
Tazo muji ta, kana Hafsan tsaro ma Babu abunda kayi
Sai yanzu kana minista, mtwwwww
ALLAH dai ya sakama Wanda ake tsalumta cikin gaggawa
@bbchausa Kash!!! ALLAH wadaran naka ya lalace
Wallahi bansan yaushe Musulmi bahaushe Dan arewa zai Waye ba, Harma ya fahinci abunda ke gabansa.
Yanzu meye amfanin wannan abun da akeyi tsakanin malaman mu, Kai abun takaici da bakin ciki
@bapphah Kadai cigaba da dauko laifin yan uwanka musulmi kana posting kana cewa garasu da yan bindiga, to yanzu kaga idan trump ya turo sojojin sa daga nan zaka gane ba karamin kuskure kake posting ba, yanzu ina mafita take baffa?