@quallerdey @SaharaReporters@officialABAT Since when the terrorists have been posting people in their captivity you have never commented just because those in captivities were Hausa and other tribes,now that these ones spoke Yoruba U have something to say which is rubbish hate speeches.I pray for the victims to regain.
@HonAbdullahiMI2 Saboda shi a wa?? Ai ko waye ya hau mulkin kasar Nan sai yasha Wahalar gyarata kamar yadda kowa yakesha.Babu Wanda zai iya sai ALLAH.Kasar ta lalache tun daga 1999 har zuwa yau
@lawalGa60942488@KhadijahAminu4 A dinga hakuri Dan Allah,kar banbanchin raayi yazamo gaba ko raini.Kowa Yana da alqiblarsa ta siyasa ko ta bangarena addini ,,adinga mutumta juna adaina zagin iyaye