want money because if you remove religions and capitalism and imperialism the you will have socialism and then no government will be there you know they are afraid of the real power of the people you cannot have democratic because what is democratic democratic is real freedom
There is democratic president in the world and I say truly who is the democratic president Buhari tinubu who is herein we should be clear democratic is an illusion we cannot have democratic in a capitalist imperialist patriarchy system religions system because this is haha they
Babu wani mahaluki da ya fi shiga matsin lamba da ƙuncin zuciya, irin matashin da yake tsakanin shekaru 25 zuwa 32 wanda yake jin kamar lokaci yana ƙure masa.
Wannan shine lokacin da kuruciya take ƙarewa, nauyin zama cikakken namiji kuma ya hau kanka gadan-gadan. Idan ka duba gefe, za ka ga sa'anninka suna sayen filaye ko gina gidaje. Idan ka duba wani gefen, za ka ga wasu suna auren matan da suke so. Idan ka kalli kanka... sai ka ga har yanzu kana fafutukar ganin ka tsira da kudin abincin gobe ne kawai.
Wannan lissafin shine yake hana ka barcin dare.
Yana sa ka ji tsoron cewa iyayenka suna tsufa, alhali baka fara yi musu hidimar da ka dauki alwashin yi ba.
Yana sa ka ji tsoron tunkarar macen da kake so don gudun wulakancin rashin abin hannu.
Yana sa ka ji kamar ka gaza a rayuwa, ko kuma kamar ka makara an bar ka a baya.
Tsananin tunanin yadda za ka warware wannan kuncin, shi yake sa ka janye jikinka daga mutane, ka koma kai kadai kana magana a zuciya. Ka zama mai yawan shiru.
Amma dan uwana, ina so ka numfasa ka natsu.
Ba lokaci ne yake kure maka ba. Wannan matakin da kake ciki, shine ainihin wutar da take gasa kowane d'a namiji kafin ya zama karfe. Kasancewar kana jin wannan damuwar a ranka, ya nuna cewa kai namijin kirki ne mai kishin goben sa, ba wanda ya zubar da makamansa ba.
Tsarin kaddarar wani, ba zai taba zama naka ba. Agogon kowa da irin lokacin da yake bugawa.
Ka daina auna nasararka da ta wasu. Ci gaba da zubar da gumi a hankali, ci gaba da hakuri komai za dadaita in sha Allah...
Lighter Load, Stronger Minds Nigeria’s New School Curriculum (2025/26)
Beginning in the 2025/26 academic year, Nigerian schools will teach fewer, more focused subjects across primary, junior secondary, senior secondary, and technical pathways to cut overload and deepen learning
The Nigerian politicians who stole the funds meant for the future of these underaged kids are the same, prosecuting them for participating in protests seeking an END to BAD GOVERNANCE. #RevolutionNow