Tinubu fa mutum ne mai ban dariya sosai.
To, a makon da ya gabata, ya je Kaduna domin fara yakin neman zabensa. Da ya isa, sai ya ga yadda Arewa ta nuna masa cewa ba ta tare da shi.
Sai ya koma Villa, ya zauna da mashawartansa. Ya ce, “Kai, me za mu yi domin mutanen Arewa su karbe mu? Me za mu yi su yarda da mu? Ta yaya za mu samu nasara a Arewa?”
Amma a cikin duk mashawartan nan, babu wanda ya ce, “Ranka ya dade, me zai hana mu yi wa Arewa aiki na gari? Mu gyara makarantunsu. Mu samar musu da tsaro. Mu inganta asibitocinsu. Mu gina musu hanyoyi masu kyau, ta yadda mutum zai iya tafiya daga ko'ina a Arewa zuwa ko'ina a Arewa cikin kwanciyar hankali.”
A'a! Babu wanda ya kawo wannan shawarar.
Kun san shawarar da suka bayar?
“Ranka ya dade, ka tafi Makka. Ka sa a bude maka dakin Ka'aba, a dauke ka a hoto, domin mutanen Arewa su ga cewa kai Musulmi ne mai tsoron Allah.”
Saboda a tunaninsu, wai 'yan Arewa wawaye ne. Wai mu kamar awaki ne. Da zarar mun ga mutum a gaban Ka'aba, shikenan, mun manta da yunwa, talauci, rashin tsaro, rashin makarantu, da duk wahalhalun da muke ciki.
Wannan shi ne irin tunanin da suke yi mana!
Maimakon su kawo mana ayyukan alheri, sai su kawo mana hotuna daga Makka. Maimakon tsaro, sai hotuna. Maimakon makarantu, sai hotuna. Maimakon asibitoci, sai hotuna. Maimakon hanyoyi, sai hotuna!
Wallahi, abin ya wuce hankali!
Allah Ya hukunta Tinubu da duk wadanda suke kewaye da shi, wadanda suke ganin za su iya ci gaba da raina hankalin al'ummar Arewa.
Mutanen banza, marasa amfani!
You might do Tahajjud every single night.
Pray our 5 daily prayers for years.
Cry to God for just one favor...
And someone who barely prays will get it way before you.
Allah’s timing is not our timing.
And that’s where imaan gets tested the most 💔
Once this man is voted out, I no wan hear anything about am again. I no wan see am for current affairs, Civic education, social studies, I no wan remember say exist at all.
How many Muslim presidents around the world have you seen on camera going to Mecca to pray for their country's economic recovery and development?
I often wonder if Tinubu's advisers have their brains in their anuses.
they hid food in warehouses, left them to rotten while nigerian’s where hungry in the middle of a pandemic.
but somehow that political party is still your party. you’re a very wicked and stupid person.
I stopped my son from going to school today because he's on malaria medication and has been feeling weak, so I only sent his siblings to school.
When my daughter returned, she ran straight to her brother and started bringing books out of her schoolbag.
I asked, "Whose books are these?"
She said they were her brother's homework. Apparently, she had gone to meet his teacher to collect it for him.
Her brother immediately started shouting, "Who sent you? Who sent you? You will not let me rest!"
These two have been bickering, and I'm just here laughing.
Imagine being sick and your younger sister still bringing homework home for you. No rest, even on sick leave!
Oversabi sister! 😂😂
The politicians that kept petrol price at N97/N180 is incompetent??
but the one that took it to N1400 is a Builder and great politician?
some people are very foolish.
If kidnappers can enter Nuru Siraj Estate and abduct people, I don’t see what would stop them from doing the same in Malali and Unguwan Rimi. If that’s the reality, then nowhere in Kaduna State is truly safe.
The first house they entered was my aunt’s fortunately she travelled yesterday, they took all her neighbors, their kids , husband, and a pregnant woman again 💔💔💔! Ya Allah ka kawo mana karshen mutanen nan !
Nurul Suraj Estate was attacked lastnight and it is located only 5 mins drive from dalema, Abba Habib road, Kabir road, Halliru Dan toro road, gwadabe road, INEC office, NYSC office, kinshasha road, right in the centre of the most lucrative area in the city. Now, it is safe to say, bandits are slowly making their way into Kaduna GRA. I’m pleading with Kaduna State government to urgently intervene and curve the issue of insecurity in Millennium City and across the state.
This is Kaduna State Governor shamelessly lying to President Tinubu that Kaduna is now safe under his administration. There is not a single night without heavy gunshots & bandit attack in Millennium city.
Bandit ya fito daga daji ya kwasa mutane ya koma, gobe ma ya kara fitowa ya koma, it means daga inda yake zuwa babu nisa, me yasa jami’an tsaro ba za su bisu inda suke ba? Why are we always on the defensive? Me ya sa ba za ayi combing dajin ba? Wai dan Allah me ke faruwa ne?
Maybe if we make her picture and the news of her abduction trend, maybe the ONSA “rescue team” may decide to rescue her too.
And she’s pregnant. Her name is Jamila.