DA DUMI-DUMI: Atiku Ya Yi Alkawarin Tura Kuɗaɗen Ƙananan Hukumomi Kai Tsaye
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi alkawarin cewa idan ya zama shugaban ƙasa, zai tabbatar da cewa kuɗaɗen da aka ware wa ƙananan hukumomi suna shiga kai tsaye.
On the question of subsidy, my position has not changed and will not change: I will restore it! A nation as blessed as ours has no business abandoning its citizens to hardship. Nigeria is rich enough to look after her own.
I believe the wealth of a nation is not measured by how much government collects, but by how much the money in the pockets of its people can buy.
I want wages to have value again. I want farmers to move produce without transport swallowing their profits. I want families to fill their baskets without emptying their pockets. I want businesses to produce, employ and prosper.
That is why I will restore targeted subsidy and put purchasing power back in the hands of Nigerians.
When fuel rises, transport rises. When transport rises, food rises. When food rises, families suffer.
I will break that wretched chain that has defined our national life in the nearly four years of Tinubu’s presidency.
I will support Nigerian production, reduce energy costs and restore purchasing power. I will not restore the import racket; I will restore relief.
I restated this commitment when I received the Osun State leadership of the ADC in Abuja on Tuesday.
I will make the naira in your pocket worth more, make daily living affordable again, and secure our people.
Economic security. Physical security. A better life for every Nigerian.
That is the Nigeria I intend to build. -AA
DA DUMI-DUMI: Tinubu Ya Janye Sunayen Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓensa
Fadar Shugaban Ƙasa ta janye jerin sunayen mambobin Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba Bola Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC, bayan ce-ce-ku-ce da suka biyo bayan fitar da jerin sunayen a ranar Asabar.
DA DUMI-DUMI: Peter Obi Ya Sake Bayyana Goyon Bayansa Ga Cire Tallafin Man Fetur
Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya sake jaddada cewa yana goyon bayan cire tallafin man fetur, yana mai cewa rashin amfani da kuɗaɗen da aka samu ta hanyar da ta dace ba.
Mawaki Rarara ya yi batan-dabo a cikin jerin sunayen yan kwamitin yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa na 2027 da aka fitar.
Me kuke tunanin ya hana shi fitowa a ciki?
Bayan Rarara, wanene kuma Baku gani ba a ciki?
DA DUMI-DUMI: Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggauta kama Prince George Buchi Nwabueze, bayan gano wata hukumar da ake zargin bogi ce a cikin ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume.
Kamfanin motoci na Lamborghini sun bayyana sabuwar motar su Revuelto SV, wadda take amfani da tsarin hybrid, kuma ita ce motar da ta fi kowace mota da kamfanin ya taɓa samarwa ƙarfi.
Shin zaku siya idan ta ƙaraso kasuwa?
Gwamnan Bankin, Johnson Pandit Asiama, ya ƙaddamar da ’yan majalisar a wani bikin da aka yi a birnin Accra, Ghana.
Allah ya sanya alheri, ya ba shi ikon sauke nauyin da aka ɗora masa, Ameen.
Ministan Abuja, Nyesom Wike wanda ya bayyana hakan ranar Talata, ya kuma ce Shugaba Tinubu ya ƙyale zaɓen na Osun ya gudana ba tare da nuna ƙarfin Gwamnatin Tarayya ba.
Magatakardan Majalisar Dokokin Tarayya, Kamoru Ogunlana, ya bayyana cewa Majalisar Tarayya na da ma’aikata sama da 14,000, ban da ’yan majalisar tarayya 469 da kuma masu ziyartarsu.
Ya ce hakan ya sanya Majalisar Tarayyar Najeriya cikin majalisun da suka fi yawan aiki a duniya.
Masana tarihi sun bayyana cewa Musulmi sun ci gaba da yin ƙaura zuwa garin Gudu domin su kasance tare da Shehu Usman Danfodiyo. A nan ne kuma aka fara kaddamar da jihadin da ya haifar da sauye-sauye a tsarin mulki da addini a yankin.
DA DUMI-DUMI: Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC ta ce tana shirin tura kusan ma’aikatan wucin gadi miliyan 1.4 domin gudanar da zaɓen gama-gari na shekarar 2027.
Hukumar za ta tura ma’aikatan ne zuwa sama da rumfunan zaɓe 176,000 a faɗin Najeriya.
DA DUMI-DUMI: INEC Ta Amince wa Jam’iyyun Siyasa Su Fara Yakin Neman Zaben Shugaban Ƙasa
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC ta amince wa jam’iyyun siyasa da ’yan takararsu su fara gudanar da yakin neman zaɓe, bisa jadawalin da hukumar ta tsara.
A cewar jadawalin.