Mujallar Bloomberg ta ce ɗan wasan na Portugal da Al-Nassr yana da hannun jari da kwantiragin da darajarsu ta kai dala biliyan $1.4.
Cristiano Ronaldo ya samu albashi na sama da dala miliyan 550m tsakanin 2002 zuwa 2023, inda ya buga wa ƙungiyoyi kamar Real Madrid da Man Utd.
Ƴansanda a Poland sun fitar da wani bidiyo da ke nuna yadda wani direba ya tsira da ransa bayan jirgin ƙasa ya buge motarsa a lokacin da yake ƙoƙarin tsallaka titin jirgin.