Connecting 11 rural communities through 19.4km of road, reducing travel time and boosting local trade across Minjibir and Ungogo. Thank you Alhaji Abba Kabir Yusuf
#KanoFirst
Under the leadership of HE Governor Abba Kabir Yusuf, the Kano State Government remains resolute in taking decisive action, empowering our security agencies and protecting our communities through a heavy crackdown on drug trafficking across the state.
A safe Kano is a prosperous Kano.
#AbbaIsWorking #KanoFirst
#KanoFirst
Gwamnatin Jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta bayyana matakan da ta ɗauka wajen inganta jin daɗin ma’aikatan tsaftar muhalli da kuma tabbatar da ci gaba da tsaftar birnin Kano. Rahoton ya nuna cewa an kammala biyan wasu basussukan alawus-alawus na ma’aikatan share shara da kula da muhalli da ke ƙarƙashin REMASAB.
Matakan sun haɗa da inganta yanayin aikin ma’aikatan, ƙarfafa aikin share tituna da kwashe shara, tare da tabbatar da ci gaba da kwashe tarkace da kula da magudanan ruwa. Wannan na da nufin taimakawa wajen kare lafiyar jama’a da kuma samar da tsaftataccen muhalli a ƙananan hukumomin biranen Kano.
Rahoton ya kuma jaddada muhimmancin girmama aikin ma’aikatan tsaftar muhalli, biyan haƙƙoƙinsu a kan lokaci, da ƙarfafa su domin su ci gaba da gudanar da muhimmin aikin da suke yi wa al’umma.
The Kano Free Trade Zone has created between 3,000 and 5,000 direct jobs and generated more than N36 billion in customs revenue between January and August 2026.
Read more: https://t.co/a3Gy6LhyAn