| CEO @MatazuLuxury | Teaching you how to leverage AI to make money 🚀 | Freelancing Expert | NGX Stocks Investor | Follow me to grow our wealth together
Today I started learning how to use AI to grow a business. If you want to know how to get started, follow me to see the lessons I’ll be posting every day.
On this UN Day Against Drug Abuse, remember: Drugs don't solve problems—they create them.
Protect your future, choose life, and say NO to drug abuse.
Every right choice today builds a stronger tomorrow.
#UN26#SayNoToDrugs.
#SAY#NO#TO#DRUGS#ABUSE
✅ BITWARDEN
Bitwarden: wani software ne na Password Manager wanda ake amfani da shi wajen adanawa da sarrafa passwords cikin tsaro.
Bitwarden
Abubuwan da Bitwarden yake yi:
✅ Ajiye duk passwords dinka a wuri guda mai tsaro.
✅ Samar da sabbin passwords masu ƙarfi ta atomatik.
✅ Cika passwords kai tsaye (Auto-fill) a websites da apps.
✅ Daidaita (Sync) passwords tsakanin wayarka, kwamfuta, da browser.
✅ Ajiye wasu muhimman bayanai kamar:
✓•PINs
✓•Bank details
✓•Secure notes
✓•Identity information
Fa'idodin Bitwarden
Yana da Free Plan mai kyau sosai.
Yana aiki a Android, iPhone, Windows, Linux, da Mac.
Tsaronsa yana amfani da End-to-End Encryption, ma'ana kai kaɗai ne zaka iya ganin bayananka.
Misali
Maimakon ka haddace:
Facebook Password
Gmail Password
X (Twitter) Password
Instagram Password
Sai ka haddace Master Password guda ɗaya kawai na Bitwarden, sannan Bitwarden ya riƙe sauran passwords ɗin cikin tsaro.
Shin ya dace da kai?
Idan kana amfani da:
•Gmail
•Facebook
•X
•Canva
•ChatGPT
•Fiverr
•Upwork
to Bitwarden zai taimaka maka wajen kare accounts ɗinka da kuma sauƙaƙa shiga cikinsu.
Hakanan, idan kana son fara Freelancing ko Digital Marketing, amfani da Password Manager kamar Bitwarden yana daga cikin kyawawan Matakin tsaro na masu aiki online.