@___Bils Na rantse da ALLAH talauci ne if a person is financially stable ko kuma yana da standard sanaa wllh baze goyi bayan qarya bah but how do expect mutum ya tashi mara sanaa talaka dan talaka gaba da baya taya kike tinanin yayi abu positive a rayuwan shi never
@Waspapping_ Sani ka nemi sanaa tun ina secondary school kake PR har nagama degree still kana PR in bakai hankali bah you will spend your whole life a haka