Ya hayyu ya qayyum ya Allah ka wargaza gwamnatin nan azzalumai machiya amana Allah ya fito mana da malan nasir chikin aminchi ya Allah maigari na jihar mu yachi amanar malan @elrufai Allah ka wargaza shi Allah yasa yayi mumunar fadi à zabe mai zuwa
Motar GAS ya lalace a unguwan muazu tun jiya da misalin karfe biyar na yamma, wannan shine dalilin dayasa aka kulle Nnamdi Azikwe Express Road Bye-pass Kaduna Wanda yake da abin hawa yabi ta bayan gari ya fita🙏🏼
@BashirElRufai Ya hayyu ya qayyum ya Allah ya fito mana da malan nasir lafiya chikin qoshi da lafiya Allah Kuma ya tsinewa duk mai hannu àchikin wannan zalunchin da akeyiwa malan
Allah ya Saka maka Allah ya jiqanka Aminu bandits kill my wife elder brother at igabi kaduna my Allah grant him aljannah firdaus Amin ya hayyu ya qayyum ya Allah
Allah ya Saka maka Allah ya jiqanka Aminu bandits kill my wife elder brother at igabi kaduna my Allah grant him aljannah firdaus Amin ya hayyu ya qayyum ya Allah
Da farko, duk wanda yake da kishin Najeriya ba zai yi shiru kan matsalar rashin tsaro da ke addabar ƙasa ba, kuma ba zai hana wasu bayyana damuwarsu a kai ba. Rashin tausayi da fifita son rai ko zama karen en siyasa , da fifita son rai fiye da muradun al’umma ba abin alfahari ba ne. Ka kasance mai kishin ƙasarka, ka daina fifita siyasa a kan gaskiya, sannan ka ji tsoron Allah a cikin duk abin da kake yi @kahuturarara