Da ace 𝕏 yana hannun gwamnatin Nigeria ne… 😭💀
Wallahi da yawancinmu ma ba za’a bamu visibility ba 👀📉
Sai:
❌ ɗan wane
❌ mai connection
❌ wanda yasan wani
amma yanzu fa? 😭👇
𝕏 baya kallon .tribe Ko family name Ko status ɗika
Algorithm yana kallon:
💬 engagement
🤝 support
👀 attention
📈 consistency
Toh me yasa har yanzu mu da kanmu muke hana junanmu girma ? 😭
Mutum zai fi son reposting celebrity…
amma ya wuce small creator ɗan uwansa ba tare da comment ko support ba 👀📉
Alhali:
📌 comment ɗinka
📌 repost ɗinka
📌 little support ɗinka
na iya canza rayuwar wani 😭🔥
Manyan communities basa girma saboda gwamnati…
suna girma ne saboda PEOPLE SUPPORT PEOPLE 🤝🚀
Tomu meyasa meyasa nece ? 😭
Kana posting kullum amma babu growth a 𝕏 ?
Zangaya muku Gaskiya Koda ko zata bata muku rai… amma zata taimaka maku.
Ga dalilin da yasa 𝕏 accounts naku basa Girma (da yadda zaka gyara shi) 👇🧵
(1) Ba problem bane na content ɗinka problem shene baka fahimci yadda 𝕏 yake aiki bah
(2) 𝕏 ba Facebook bane.Anan
Attention= currency
Engagement = growth
(3) Babban kuskure na farkon
Kana posting batare da hook Mai karfi bah idan layin farko Bai ja hakali bah Post ya mutu.
(4) Babban kuskure na (2) kana jiran mutane Suzo wajenka Koh A Gaskiya Koda dole sai kaje wajen su .
(5) Replying shine fastest way to grow. Ka shiga posts na manyan 𝕏
account kana comment Mai value.
(6) Babban kuskure . na (3) Kana posting abin da kake so ba abin da
mutane suke bukata ba.
Kuma son contents strategies?