نبارك لكم ولجمع المؤمنين والمؤمنات ذكر ميلا أمير المؤمنين وسيد الوصين وقائد الغر المحجلين الي جنة النعيم الإمام علي بن أبي طالب عليه الصلاة و السلام.
شيخ آدم سوهو جوس
https://t.co/C8tfaDbdSs
#Ayyamu_Amirul_Muminin#Aliyu_Nafsu_Rasulillah#Happy_Maulud#HSZJ
Wannan shine Tasbihin da ake yi a wata na Rajab in mutum baze iya yin azumi ba sakamakon wani lalura, se ya karanta wannan so dari, Allah ze bashi lada tamkar wanda yayi Azumi a watan.
Me yin Zina ba Kafiri bane! Fasiki ne sannan akwai hukunci da Shari'a ta tanadar a kansa!
Amman me wasa da Sallah Kafiri ne ya fita daga Da'irar Musulunci in be tuba ba! Wannan kadai ya isa ya nuna mana girma da matsayi na ita Sallah a Shari'a!
#Juma'atu Mubaraka
🌻🌻🌻🌻🌻🌹
Yau 28 ga watan Safar 1446. Ta yi daidai da ranar wafatin Manzon Rahama (S) a shekara ta 10 bayan Hijra.
Muna Taya Al Ummar Musulmi Juyayin wannan Babban Rashin.
إنّا لله وإنّا إليهِ رَاجعُون
#ATA#Safar1446#LabbaikaYaRasulallah
https://t.co/lb72g7KNv5
بسم الله الر��من الرحيم
إنّا لله وإنّا إليهِ رَاجعُون
Insha Allah za'a Gudanar da Sallar Jana'izar Wakilin Ƴan'uwa na Yankin Jos Shaikh Adamu Tsoho Ahmad kamar haka!
Rana; Gobe Laraba 25/Muharram/1446 Daidai da 31/July/2024.
Zaman Juyayin Ashura na Shekararar 1446/2024 Rana ta Biyu (2) a Garin Jos.
Tareda Shaikh Adamu Tsoho Ahmad Jos.
Litinin 8/July/2024.
مجلس العزاء يوم الثاني من شهر المحرم في مدينة جوس
مع شيخ آدم سوهو جوس.
يوم الإثنين 8/7/2024.
##المحرم_الحرام_1446هـ#وفاء_للحسين#HSZJ
Kamar Yadda Kayi Haka Za'a Ma, Kamar Yadda Ka Taimaka Haka Za'a Taimake Ka ,Kamar Yadda Kaji Ƙai Haka Kaima Za'a Ji Ƙan Ka ,Kuma Kamar Yadda Ka Shuka Haka Zaka Girba !
—Imam Ali Bin Abi Ɗalib
https://t.co/C8tfaDaG2U
Dana waje yama gyara gwara na gida da kuke tare dashi kullum kayi yace wannan abu ba daidai bane ya gyara ma.
In har kayi abu wani a waje ya gani ya gyara ma hakan na nufin abu ya lalace kenan.
—Sheikh Adamu Tsoho Jos
https://t.co/C8tfaDbdSs
Muna yiwa Shugaban Addini Ayatullah Sayyid Ali Khamane'i (Dz) da sauran Maraji'i da dukkan Muminai Ta'aziyar wannan babban rashi da aka yi na su Shaheed Sayyid Ibrahim Ra'isi Shugaban Ƙasar Iran da sauran abokan rakiyar sa.
Alfatiha da Salatin Annabi zuwa ga Ruhin su me tsarki.
Shugaban Muminai Imam Aliyu (As) Yana Cewa: Duk ranar da baka Saɓawa Allah a cikinta ba, Ranar Idi ce gare ka.
Allah kamaida dukkan Rana kunmu su zamo Ranakun Idi gurin Ƙauracewa Saɓonka.
عيد كم مبارك كل عام وانت بخير 🌹
https://t.co/C8tfaDaG2U
Sheikh Adamu Tsoho Jos
نبارك لكم ولجمع المؤمنين والمؤمنات ذكر ميلا أمير المؤمنين وسيد الوصين وقائد الغر المحجلين الي جنة النعيم الإمام علي بن أبي طالب عليه الصلاة و السلام.
-الشيخ آدم سوهو جوس
#HSZJ
https://t.co/C8tfaDaG2U