Babbar Kotun Tarayya da ta yanke hukuncin ta ce kwamitin riฦon ฦwarya na ADC ฦarฦashin jagorancin Sanata David Mark, wanda ya shirya zaษen fidda gwanin da ya haifar da Atiku a matsayin ษan takarar ADC, haramtaccen kwamiti ne.
ฦarin bayani - https://t.co/Ss5H9artZD