Gaskiya Yakama a Nigeria a bude mana sabuwar manhaja, kamar (https://t.co/lVtmTzOSBl) Domin wasu ina ganin tanan zasufi samun shiga, matan yanzu kamar sa yimawa maza fyade,
Idan kaga kana samu like ko kuma follows to wlh zancan iskanci kake yin posting kaga comment da like dakuma tare follows, Allah yakawomu wani irin gurbataccen zamani,
Wai mene abun burgewa namiji ya bude Tweeter account da sunan mace daya Sami follows bayan kuma yasan account din banasabane, kodayake lefinmune mu mazan kowa sai yace bayaso yabaka following din namiji sai mata, wanima idan yaga kayi following dinsa sai yayi unfollow dinka