It will cost you $0 to watch and retweet !!
A heartbreaking and heart-wrenching story of Husaina Iliyasu from Kaduna North and her husband, Abbas, a Navy officer, who have been unjustly detained for almost six (6) years, allegedly by his superior, General M.S. Adamu.๐
Link to the complete video and translation by the Brekete President; https://t.co/bscSeWJDyX
MUTANAN KIRKI MASU KISHIN AREWA.
SEN. KAWU SUMAILAH
SEN. ABDUL AHMAD NINGI.
Ya Allah wannan bayin naka masu kishin al'umma Arewa ya Allah ka karesu sukuma sauran marasa amfanin ya Allah kadawo mana da su gida lafiya, ya Allah kabamu damar zabar irinsu Ningi da Sumailah.
I don't even know why some people doing all this kind of nonsense to him. Iwobi he really try his best. Cool down bro we love you and we appreciate you work.
@NGSuperEagles@Ahmedmusa718@bbchausa
Hakika kowa yasan muna cikin tsananin Fatara, Talauci,Yinwa da rashin Tsaro mu yan Arewa.
Fatan mu kullum da kiran mu ga Gwabnati tayi kokarin gyara domin baikamata ayi mana haka b mu yan Arewa yakamata a saka d alkairi da alkairi
Humanitarian Activist:
Muhammad Sulaiman Kiyawa
Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un!!!
Ya Allah Manyan Arewa wanda suka san illar zabar wannan Gwabnatin suka bada gudunmawa wajen zabarta ya Allah kacire musu jindadi fiye da yadda Gwabnatin take ganamana azaba ta hanyar hauhawar farashi.@BashirAhmaad@bbchausa@ShehuSani