@rukks90 Ban gane kici gaba da kulashi bah because of data and recharge card haba mana koh Baki bukatar shawara a nan. If like refund his money and if you like kinci banza Dan uban shi ai kiyiwa Allah godiya da kika gano haka da wuri da kin Sha wahala wlhy.
@Khady_Bamalli Ana samu from different wurare kamar
Yin jima’i ba tare da kariya ba da wanda yake ɗauke da cutar.
Amfani da allura ko reza guda da mai cutar ya yi amfani da ita.
Karin jini mara tsafta ko wanda ba a gwada ba.
Dss