Babbar tashar samar da wutar lantarki mai ƙarfin megawatt dubu ɗaya da ɗari shida (1,600MW).
Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na gab da kammala matakin farko da zai ƙara megawatt ɗari biyu da sittin da biyar (265MW) a cikin tsarin samar da wutar ƙasa. Wannan ba ƙaramin mataki ba ne a yakin rage matsalar wutar lantarki a Najeriya.
Kamar yadda ake gani a wannan bidiyo, ɗaruruwan ma’aikata suna aiki a sassa daban-daban, da himma da jajircewa, domin a kammala aikin a kan lokaci, kuma tashar ta fara samar da wuta a watan Disamba na wannan shekara.
Lallai Shugaba Tinubu da gaske yake a alƙawarin da ya yi na kawo sauyi a fannin wutar lantarki. Najeriya sai Asiwaju!
#ArewaforAsiwaju
#A4A
Babban Birnin Tarayya Abuja ta rabauta da wani gagarumin wajen sarrafa masara zuwa kayayyaki daban-daban a garin Gwagwalada, tare da samar da ma’aikatan noma da motoci domin dakon kayayyakin zuwa cikin gari.
Gwamnatin Shugaba Tinubu na ci gaba da kokarin inganta da zamanantar da harkokin noma a fadin Najeriya. Mun gode, Tinubu.
#ArewaForAsiwaju
#TinubuSauBiyu

Know your place in people’s lives and act accordingly. It’s not pride, it’s self-respect.
Two things you should never have to fight for are true love and genuine friendship. They come naturally.
Happy Midweek, Queens & Kings. 👑