@ummikarama @Minal__Ahmad @bby_xahrah Anriga anbashi sumayya kukaje kuka Lalata,sabida ya dawo gareki,ya dawo kuma zaku kasheshi,to ba damuwa,kisani lukman na Miji ne wlh,idan har kika auri wani zaki aure rabi da rabi,fatan alheri (Ummi daweesu)
@ummikarama @Minal__Ahmad @bby_xahrah Gaskia koni banji dadi ba,keda yaya babba kuka Hana bashi sumayya kuma kinyi haka,Babu Wanda ya kaishi shan wahala a wanga fim,ammade kisani idan ya mutu kema zuciyarki fashewa zatayi,dan'uwa de ...