Malami ne kai ko Ɗalibi? Malama ko Ɗaliba? Don Allah spare few minutes and listen to this till end.
The truth and nothing but the truth. Allah Ya sa mu faɗaka.🤲
~ Assoc. Prof. Abdulƙadir Ismaili Kabara, BUK.
A man spends 50 years teaching at MIT.
He knows his time is running out.
So he records one last lecture — everything he knows, distilled into a single hour.
He died 5 months later.
This is that lecture.
The most important hour you'll watch this week. 👇
Bookmark it for later
Pls post
SAKO ZUWA GA MUSULMAI.
Wannan zagi da cin mutunci da aka yi mana, anyi shine da gangan domin muyi kone- kone, kashe- kashe ya zama an samu damar yi mana kisan kiyashi, a girke mana sojojin America da Isra'ila Kuma a samu damar ci mana mutunci Kai har ma idan Hali ya samu a kore mu daga Nigeria.
Tashin hankalin da ake so ya biyo bayan wannan cin mutunci zai iya zama sanadiyyar aiwayar da dokar ta baci wadda zata hana gudanar da dukkan zabbubbuka a Arewa. Wanda zaiba mutanen KUDI dama su zaba mana abinda duka ga dama.
Kada mu ba makiyan Arewa, makiyan Addinin musulunci da makiya Nigeria damar cin ma gurin su.
Did you know two Palestinian Muslim families have been custodians of Jerusalem’s Church of the Holy Sepulchre for centuries?
Since the 7th century, one family opens and closes the church while the Joudeh family safeguards its keys—a 1,300-year tradition symbolising trust, coexistence, and interfaith unity, dating back to Caliph Omar ibn al-Khattab.