When ever I woke up in the morning I make sure I become better version of myself financially or academically through new skill and refining the old one. That's my everyday schedule.
some of you will grow old
some will leave
some will die
and the work will continue
puppets disappear when the hand above them lets go
i built my own hand
i control my own off switch
and i have no intention of touching it
i will keep building until your children look back and wonder how humanity ever believed intelligence would remain a tool
Hanyoyi Ashirin (20) Da Zaka Rage Kashe Kuɗi A Zamanin Tinubu — Musamman Ga mai Karamin karfi A Arewacin Nijeriya 🇳🇬
Ga hanyoyi 20 masu sauƙi da za su taimaka mana mu daidaita rayuwa a wannan lokaci na tsanani da ake ciki:
1️⃣ Rage cin abinci a waje — koyaushe a dafa abinci a gida. Yafi araha, yafi tsafta.
2️⃣ Saya kayan abinci a Bulk (dayawa) idan kana da hali. Idan babu halin a rika saya duk sati ko sati biyu don gudun albozaranci.
3️⃣ A rika tafiya da abinci zuwa office ko makaranta. — zai rage kashe kuɗin cin abinci a waje sosai.
4️⃣ Yin amfani da WhatsApp ko Facebook don kira ko message saboda rage cin airtime.
5️⃣ A goge apps da basa amfani daga wayarka — suna shan data, lokaci, da charji a banza.
6️⃣ Yi amfani da babur idan wuri yana nesa, ka yi tafiyar ƙafa idan kusa ne. Mota kuwa sai Juma'a.
7️⃣ Ka jinkirta fitar da ba dole ba. In waya za ta iya magance matsalar.
8️⃣ Idan wani abu ya burge ka don saya, ba shi awa 24 kafin ka yanke shawara — har yanzu kana son sayan?
9️⃣ Ka guji fita banza sai idan akwai dalili mai ƙarfi ko aiki.
🔟 Kashe na'urorin lantarki idan ba ana amfani da su ba — bulb, AC, fridge — musamman idan za ka fita aiki da rana.
1️⃣1️⃣ Dafa miya mai yawa a lokaci ɗaya, zai rage kuɗin gas da kusan 40%.
1️⃣2️⃣ Haɗa gas da gawayi — yi amfani da gawayi don ɗumama abinci ko tafasa ruwa da safe.
1️⃣3️⃣ Nemo ƙarin hanyar samun kuɗi ta online — graphics design, content creation, ko social media management — abubuwa ne za ka iya haɗa su da aikinka na yau da kullum babu wahala.
1️⃣4️⃣ Sayi kaya a kasuwa, ba a kan hanya ko shagunan unguwa ba — yafi araha. Idan akwai ranar kasuwa ta musamman a garinku, kana iya samun rangwame mai yawa.
1️⃣5️⃣ Idan akwai wurin da ake da FREE WiFi mai aminci — makaranta, asibiti, ko restaurant — babu laifi ka ziyarta don sauke abubuwa masu muhimmanci da adana data.
1️⃣6️⃣ Cire katin biyan kuɗi daga duk subscription da baka amfani da shi. Idan akwai zaɓin FREE, ka zaɓe shi maimakon ka biya.
1️⃣7️⃣ Akwai data bundles masu kyau daga MTN da Airtel — kusan 130GB akan ₦7,000. Wannan yafi sayan 1GB akan ₦600 amfani sosai.
1️⃣8️⃣ Yi wankin tufafi da hannu da guga a gida, maimakon kashe kuɗin laundry kullum.
1️⃣9️⃣ Turaren kwalba ₦3,000 zai isar maka kamshi kamar turaren designer na ₦30,000.
2️⃣0️⃣ Idan kana da halin sayan kayan solar — bulb da fanka — ka yi amfani da hasken rana don charji da rana, sai a more da daddare babu kashe kuɗin NEPA.
Wannan hanyoyi ne da zaka iya amfani da su yau da kullum don rage raɗaɗin wannan yanayi.
Wace hanya kuke amfani da ita da ban ambata a sama ba? Ku rubuta a ƙasa 👇
Ku yi SHARE ♻️ don kai wa ƴan'uwa masu karamin ƙarfi a Arewa. 🤲
JOHN MCAFEE:
“YOU CAN’T STOP THINGS LIKE BITCOIN. IT WILL BE EVERYWHERE, AND THE WORLD WILL HAVE TO READJUST.”
“WORLD GOVERNMENTS WILL HAVE TO READJUST.”
I am not a fan of Bitcoin and other Cryptocurrencies, which are not money, and whose value is highly volatile and based on thin air. Unregulated Crypto Assets can facilitate unlawful behavior, including drug trade and other illegal activity....
A young man struggling, manages to raise $1k to bet on crypto, a risky venture. Painstakingly grow that $1k to $10k. Then you mandate him to pay tax to you. But if he lost that $1k on meme betting or futures, he can't turn to the bank for loans neither you the government for government assistance. You will collect tax when people profit but won't provide jobs, loans, or government aid when they make losses. Isn't that systemic extraction and exploitation?
It's time to go off CEX exchange & become fully DEX users. A government with no working systems, no provision of basic ammunities, don't even have the accurate data of it's citizens but aiming to raise her GDP through taxation of hardworking citizens is just but a joke who don't deserve a penny from your sweat. Let's see how you enforce DEX platforms into your myopic KYC and Tax transaction ID.