Zina yawancin ta takan fara faruwa ce, da wasu abubuwa kuma masu sauki, murmushi, hira, soyayya mai tsanani, wasa da dariya, kebewa, don haka ka nemi ALLAH ya tsare ka da ita ba ta da gamsar wa, kuma guba ce ita, duk yadda ka kware akanta sai dai ta sanya maka kunci da taɓewa
Sakon wani a @Twitter inda yake cewa Yakamata in kina son mijinki to ki masa haka ki kuma rike mabudin (key) a wurin ki dan gudun kar wata ta taba miki shi. Ko shin kunaga hakan zai bada ma'ana kuwa?. #sundaymorning#sundays#SundayThoughts#SundayMotivation
Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un.
Ana shiga Sallah Ana cewa Allahu Akbar zan bude wuta a cikin masallaci inga jini ke zuba kota ina... Inji Wani Bafulatani acikin wannan Video.
Wannan lamari yana ba ni tsoro...!... https://t.co/4RVlTixOHz