Nasan a Kawai mutane da dama da suke son fara harkar trading
Amma sun rasa ta Ina zasu fara
muma duk munyi irin wanna tunanin inza KA fara Kawai KA fara my brother
Shawarata a gareka Kawai KA fara da Neman iliminta shine kawai
Saboda shi kadai ne zai kare ka daga unnecessary asara
My secret rules I followed that sharped my trading psychology and made me who I am today.
My mentees knows this rules for years
Write it down Frame it, follow it. And thank me later.
The best thing you’ll ever come across today on X. 💪❤️