Assalamu alaykum warahmatullah wabarakatuhu
Barkan mu da sãfiya, Allah ya tabbatar mana da alkhairin da ke cikin wannan ranan.
Ina gatan kun tashi lafiya?
The importance of this dua
The Prophet ﷺ said: "No person suffers any anxiety or grief, and says this, but Allah will take away his sorrow and grief, and give him in their stead joy.
It’s a beautiful dua to say when you feel stressed, sad, or overwhelmed.
Look at how beautiful Hijab is ❤️
O'Allah,🤲 cover us with Your beautiful covering and purify our hearts with Your love.
O'Allah, 🤲 strengthen Islam and the Muslims, by Your mercy, grace and raise high the word of truth faith.
To be honest, how many girls look a million times prettier with the hijab than with their hair showing.. especially people with weak faces? The hijab hides a lot of flaws like weakness and such.. It distributes the facial features in a better way.
Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh.
❤️ May this Wednesday bring good news, answered du’as, financial breakthroughs and credit alerts that will make our hearts say Alhamdulillah! Ameen. 🤲🏽💰
DARASI KAFIN BACCI: RIKON ALKAWARI YANA GINA MUTUM
Akwai mutane da kalamansu suke da nauyi, domin idan sukace “zan yi,” zaka iya dogaro da su.
Ba lallai ne alkawari ya kasance babban abu ba. Wani lokaci karamin abu da kayi alkawari shine yake nuna irin mutumin da kake.
Idan kasan bazaka iya cika wani abu ba, kafi kyau ka fada gaskiya tun farko. Kada kayi alkawari kawai don ka faranta ran mutum.
Domin amana tana ginawa ne ah hankali, amma tana iya rushewa da saukin karya alkawari.
Mutum mai daraja ba wanda yake yawan alkawari bane; wanda yake kokarin cika abinda ya fada ne.
Allah Ya samu zama masu gaskiya da amana, Ya taimake mu wajen cika alkawuranmu, Ya kuma karemu daga karya amana.
Barka da dare. Allah Yasa gobe tazo da alheri da kwanciyar hankali.
Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu and GM fam.
It's seriously raining here in Abuja and the rain might disrupt a lot of activities today.
We pray and hope the FCTA is doing something to prevent or control flooding in the city.
Is it raining in your area too?