Happy Sunday & Good Evening, Web3 Fam!
As the weekend comes to a close, take time to rest, reflect, and prepare for a new week of building. Every lesson you learn and every step you take brings you closer to success in Web3.
Stay focused. Stay consistent. Keep building. Your future is being created one block at a time. 🚀💙
🚨 MU KIYAYE!
Idan mutum ya tura maka kuɗi, ya kira ka ya ce kuskure ne, sannan ya turo maka wani sabon account da za ka mayar masa kuɗin...
KAR KA TURAWA SABON ACCOUNT ƊIN!
Ka mayar da kuɗin account ɗin da aka turo maka da su.
Ka saka Narration: “Wrong Transfer” ko “Mistake Transfer.”
⚠️ Wannan zai iya kare ka daga shiga matsalar zamba ko scammers ko ƴan damfara.
Ka tura wa wasu.
Wannan saƙon zai ceci wani.
PART 2/12 — KA KOYI YIN TAMBAYA 🧠
Mutum mai neman ilimi ba ya jin kunyar cewa “Ban sani ba.”
A maimakon ka yi zato, ka tambaya.
Lokacin da ka ga wani abu, ka tambayi kanka:
• Me ya sa haka yake?
• Ta yaya yake aiki?
• Ina hujjar wannan magana?
• Wanene ya tabbatar da ita?
• Shin akwai wata hanya ta kallon wannan abu?
A Web3, wannan yana da muhimmanci sosai. Kada ka ga wani project, token ko opportunity ka yi gaggawar shiga saboda kawai mutane suna magana akansa.
Ka tuna:
Tambaya ba alamar rashin ilimi ba ce.
Tambaya ita ce hanyar samun ilimi.
PART 1/12 — KA KOYI YADDA AKE KOYO 🧠
Neman ilimi ba wai karanta abubuwa da yawa ba ne. Abu na farko shi ne ka koyi yadda ake koyo.
Ka fara daga tushe.
Ka tambaya idan baka fahimta ba.
Ka bincika kafin ka yarda.
Ka yi practice da abin da ka koya.
Ka yi kuskure, ka gyara, ka sake gwadawa.
Kada ka yi gaggawar zama expert.
Ka nemi zama mafi sani fiye da jiya.
Ilimi tafiya ce ta dogon zango. Abin da ka koya yau, ko da ƙarami ne, zai iya zama ginshikin abin da za ka iya yi a gaba.
Ita kwakwalwa tana tace bayanai a duk lokaci da muka karanta wani sabon abu na ilimi.
Kwakwalwa tana mantuwa ne ta hanyar jefar da bayani da take gani kamar bashi da amfani.
Idan mutum yana so wani abu ya zauna, maimaici yana daga cikin hanya na zaunar da karatu/ilimi.
Maimaita abu tsakanin wani lokaci kamar sati ko wata yana karfafa abinda aka karanta.
---------------
Shi kuma mantuwa baiwa ce na Ubangiji.
Idan dan Adam zai iya tuna duk abinda ya karanta na ilimi, tabbas da duk ɗan Adam mun shiga wani mummunan yanayi.
----------
Daga cikin hanyoyi na tuna abinda muka karanta akwai:
1. Yin aiki da wannan ilimi a aikace (practice), da hanyar amfani da notebook da amfani da zane-zane a lokacin rubutu.
2. Karantar da wasu ta hanyar zahiri ko Online.
Karantarwa hanya ce mai kyau na tuna abinda muka karanta, saboda muna amfani da tsarin tuno abinda muka karanta - wanda ake kira da reinforcement.
Ina fatan mun koyi wani abu?
Wace hanya kuke amfani dashi wajen nemo ilimi da ajiye ilimi?
Mu tattauna!
Credit: Sir @Mahmoudsardauna
Lead & CEO, Bitkova Academy
Assalamu alaikum wa rahmatullah
In sha Allah daren yau idan Allah ya kaimu 9:00pm zamu yin space domin tattauna abubuwa masu muhimmanci a rayuwarmu a matsayinmu na yan Arewacin Nigeria.
Zamu tattauna akan Kasuwar Crypto, then Siyasa, then Addini da kuma sauran al’amurran da suk shafemu kai tsaye.
Make sure you don’t miss this space.
Kuyi reposting da tagging dukkanin friends and families naku domin mu tattauna yanda zamu nemarwa da kanmu mafita.
Set your alarm ⏰
https://t.co/sBhKAOaRtU
Assalamu alaikum wa rahmatullah
In sha Allah daren yau idan Allah ya kaimu 9:00pm zamu yin space domin tattauna abubuwa masu muhimmanci a rayuwarmu a matsayinmu na yan Arewacin Nigeria.
Zamu tattauna akan Kasuwar Crypto, then Siyasa, then Addini da kuma sauran al’amurran da suk shafemu kai tsaye.
Make sure you don’t miss this space.
Kuyi reposting da tagging dukkanin friends and families naku domin mu tattauna yanda zamu nemarwa da kanmu mafita.
Set your alarm ⏰
https://t.co/sBhKAOaRtU
If you ask me what represents me… this tray says a lot about who I am.
Web3 is part of my journey.
Crypto is something I’m learning every day. ₿
Coding, design, cybersecurity and content creation are skills I’m building.
X is where I learn, connect, share knowledge and grow with others. 𝕏
But beyond all of that, there’s something more important:
Faith. Discipline. Learning. Growth. Purpose.
I’m not trying to become successful overnight.
I’m taking it step by step, learning from mistakes and building something meaningful.
From Web2 → Web3
From beginner → builder
From learning → sharing
From ideas → execution.
This is my journey.
This is the3pleD.
What would you put in your own tray that represents YOU? ��🏽
Kuma a haka wata tsinanniya wai zatace namiji irin wannan ya dawo daga wannan wahalar kuma yazo ya mata girki.
Wannan tsinannun yaran wallahi da haihuwarsu gwara cikin ya zube, yan kwangilar arna.