@bapphah Masjid, domin Annabi yace wanda yayi tareda liman har akagama liman ya fita za’a bashi ladan ya kwana yana sallah.
And Akwai mistake da wasu keyi na jiran liman sai yayi ruku’u, kaga sunbar farillan na tsayuwa da gangan to wannan basuda sallah, rahusace ga wanda yazo late kawai.
Idan ka ga mutum cikin jarrabawa, to ka yi ma shi addu’a kuma ka iya bakinka. Kada ka yi darayi ko ka cika baki cewa idan kai ne ka san yadda za ka yi. Duniyar nan ba wayan mutum ba ne ko dubararsa.
Nigerian commercial banks, in collaboration with network providers, are exploiting Nigerian citizens. They charge us for unsuccessful USSD transactions, which are literally their fault. This is unfair, and we Nigerians want it to STOP!
Everyone REPOST and tag @cenbank and other relevant authorities.
Watch your father and learn the way he solves problems, once he is not there, responsibility shifts and camps on your head without asking for permission, and you must carry it.