Ya ALLAH duk Alheri dake cikin wannan dare na Juma’a Allah ka sadamu dashi
Ya ALLAH ka iya mana da iyawarka
Ya ALLAH ka kara zama gatanmu
Ya ALLAH abunda kayi mana Mungode
Ya ALLAH a wajenka muke nema
Ya ALLAH ka karemu sharin mutum dana aljan Ameen
𝑺𝑨𝑳𝑨𝑴.
Barkammu da Sallah, da fatan duk munyi Sallah lafiya Allah ya maimaita mana, ya karawa rayuwarmu albarka ya karbi dukkan ibadunmu. 𝐴𝐵𝐵𝐴 𝑈𝐵𝐴 𝐴𝐿𝐵𝐴𝑆𝑈
TB does not respect borders. The spread of TB anywhere poses huge risks for everyone, everywhere,
This deadly disease has threatened humanity for too long. We must defeat TB together.
*Kada ka manta, ka riƙa neman zaɓin Allah kan abin da kake so. Domin za ka iya roƙon Allah buƙata, Ya biya maka, amma daga baya ka yi nadamar wannan abun. Amma idan ka nemi zaɓin Allah, ba Zai taɓa zaɓa maka abin da za ka yi nadama ba.*
*"Babu yinin da rana ke hudowa a cikinsa da ya kai yinin Arafah falala; babu daren da rana ke faɗuwa a cikinsa da ya kai daren Laylatul Qadr falala. Yin addu'a a cikinsu na daga cikin mafi falalar ayyuka, mafi kusanci wajen karɓa da amsawa.
Allah yasa mudace duniya da lahira Ameen Allah ya sanyamu daga cikin wadanda Allah yake yiwa rahama da gafara Kuma yan'tattu a wannan watan mai Alfarma da Daraja Ameen.