Lahaula Walaquwata Illa Billahππ
Wadannan duka Jami'an tsaron Najeriya ne da Barayin Daji (Bandit) suka yima kisan gilla cikin daren jiya a Karamar Hukumar Isa Gabascin Jihar Sokoto, Ya Allah ka kawo muna karshen wannan tashin Hankaliπ₯Ήπ
BA INA GANIN LEFIN HUKUMAR HISBA BA AKAN SUNYI KAMEN WANNAN YARINYAR : HASSALIMA INA GOYON BAYANSU TARE DA JINJINA MUSU GA IRIN KOKARIN DA SUKE AJIHAR SOKOTO :
Amman missali;
Abunda Nake magana akai shine kamar yadda sauran hukomomi daban daban keyi aduk lokacin da suka kama wassu masu lefi ta hanyar boye huskokinsu ahaka mukace Itama hukumar hisba ta jihar sokoto tayi nata tsari..
Dalili kuwa shine su wayannan yan matan TikTok In jahillaine kuma sunada karancin tarbiya, Idan karancin tarbiyarsu da jahilcinsu ya hana rufawa kansu assiri, mu koyarwar addinin mu ya koyawamana rufa Assirin dan adam..
Dalili da haka hukumar hisba bazata biye musu da jahilcinsu ba, domin Ita gyra tazoyi da Illimi kuma saboda haka doli Illimi za'ah saka akamo masu lefin ayimusu hukunci mai tsanani tare da basu shawarwari shine koyarwar musulunci ba fitar da hotunan suba, Ita daban, hukumar hisba kuma daban bai kamata suma hisba suyi irin aikin da tayi ba, domin gaba za'ah kalla mata ne kuma zasu Iya tuba zasu Iya aure harda haifafa..
Idan mutun ya tozarta kaine cikin duhun jahilci da karancin tarbiya Idan za'a hukuntashi baza'a tozartashiba kamar yadda ya tozarka kanshi darajar kaine ake sanar dashi sannan anunamai kuskuren tozarta kaine da yayyi tare da zartarmai da hukunci mai tsanani a Illimi kenan..
Allah ta'ala yakara shiryar dasu damu baki dayan mu Allah ka kara rikama hukumar hisba ga wannan aikin da take kuma kabata nassarar gyran tarbiyar Al'umma Amin.
NASARA DAGA ALLAH: Yanzu-yanzu jami'an tsaro sun yi nasarar kwato dubban dabbobi a hannun 'yan bindiga a karamar hukumar Gumi ta jihar Zamfara bayan sun fatattake su cikin dare jiya.