Shugabar Kwamitin Rashin Abinci Mai Gina Jiki ta Jihar Katsina tare da tawagarta sun kai ziyarar duba ayyuka zuwa Karamar Hukumar Rimi domin
duba yadda ayyukan ke tafiya, gano ƙalubalen da ake fuskanta, da kuma tabbatar da cewa ana gudanar da su yadda ya kamata kuma bisa ka’ida.
A taron, manyan abokan hulda da suka hada da UNICEF, Médecins Sans Frontières (MSF), ALIMA, ANRiN, kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya, PUI, IMC, IOM, Helen Keller International, da MDM sun gabatar da rahotanni kan ayyukan da suke ci gaba da gudanarwa domin tallafawa
2/6
A daidai da kudirin gwamnati na inganta lafiyar al’umma da walwalarsu, Mai Girma Gwamna Dr. Dikko Umar Radda @dikko_radda ya kafa Kwamitin Gina Jiki na Jihar Katsina domin ƙarfafa haɗin gwiwar yaƙi da cutar tamowa.
Kwamitin ya hado kan ma’aikatu, hukumomi, abokan huɗɗa na ci
1/3
The killings in Nigeria isn’t just the prosecution of Christians. It is the prosecution of multiple groups; we should be careful not to portray it as just prosecution of Christians; that would be simplistic, says U.S Representative Pramila Jayapal.
#CTVTweets