Ni a siyasanche jam'iyar NNPP nake daga sama har kasa
Kano AKY GIDA GIDA zan zaba Gwale Aldul majid Isah Umar Mai Rigar Fata zan zaba
Ina kira ga yan uwa da abokan arziki dasu zabeshi duba da nagartarsa
Ina fatan zamu kara jajirche my fito mu zabi abba da mai rigar fata a jahar Kano da karamar hukumar Gwale
Karkashin jam'iyya mai kayan marmari wato NNPP don cheto kasarmu daga wayanchan mutanen marasa daraja
Fitowarmu itache kawai amsa
He didn't spent 2years in power but Increased minimum wage, Increased Army force salary, Increased NYSC allowances,Increased Police Salary, Reduced petrol price, Reduced food stuffs price, Built many roads.. He never complained about his predecessors
The best president we had.