@halifababaali Rigi-Rigi kenan, wata Miyar saidai ka gani a makwafta, babban goro sai magogin karfe, babar kuka tafi karfin hawan yaro duk masifarsa.👍😃
@sameera_muhd Sufa wadannan sunyi kwantai ne, kuma suke so su raba wadanda suka rabauta da nasu rabon.
Na rantse duk wadda Allah ya Rufama asiri ya bata mai sonta kuma tana da halin kyautata masa ta tsaya tabi shawarar wadannan Yan kan titin...🤣🙏 Sorry to say!!!