Atamfa da aka Ba ki har ta tsufa kenan naji ance Za ki futa ZANGA ZANGA.........
Wai malam tanko Taliya da aka baka bazata kashe maka Yunwa ta har abada ba naji ance zaka futa ZANGA ZANGA........
Tohm Nida ban zabi gwamnati ba nayi Mata ZANGA ZANGA? Kuje kuyi Muna gefe.
Ba zanje ZANGA ZANGA ba! Amma bazan hana ka kaje ba!..... Domin taurin kaine dakai lokacin da na hanka ka karbi taliya kayi zabe toshe kunnanka kayi........
Idan zaka futa ZANGA ZANGA karka manta da taliya da aka baka Wanda ya baka taliya zakayiwa ZANGA ZANGA Sannu BUTULU....
Son KUDI ba ya saka ka zama Mai KUDI, Neman kudi baya sa ka Zama Mai kudi.......... Allah shine yake azurta duk Wanda yaso a sanda yaso ko kana so ko baka so............. Idan ta fashe ku SIYE layinmu ku koreni an fada iya mining ⛏️ dinka iya Talaucinka😎😎
Idan kayi Sallah Raka Hudu da niyya sallah Azhar to Azhar Kai idan kayi da niyyar Sallah La'asar to La'asar kayi...... Idan ka azumci Ranar Asabar da Niyyar AZUMIN ARFA to Azumin ARFA kayi, tohm Kamar hakane Allahu ya'alamu.

Idan mining ⛏️ ba Haram bane meyasa ake siyan Robot 🤖, malam ko a ido fa kudin Halak Dana Haram a bayyana suke Kuna cacakar Aljani Yana Baku kudi kamar masu butar gunki Wai hamster 🐹ne!? Malamai kuji TSORON ALLAH Neman kudi ba hauka bane.
Naira1 ta Halak tafi million1 ta haram
Dan Allah Tunubu ka Kai Nijeriya Dawanau a duba lafiya ta wallahi Bata da lafiya cutar Yunwa, bashi, rashin aiki, da cutar sace mutane sune suke damun ta.
Dan Allah Tunubu ka Kai Nijeriya Dawanau a duba lafiya ta wallahi Bata da lafiya cutar Yunwa, bashi, rashin aiki, da cutar sace mutane sune suke damun ta.
DA ARZIKI A GARIN WASU GWARA A GARINKU........
Naji Babu Dadi matuka sakamakon jin wannan labari marar Dadi, Ko Babu komai @AlikoDangote Musulmi ne, kuma Dan Arewa Muji bakinciki hakan Zamu tayaka da Addu'a Allah ya dawo maka da dukiyarka. @bbchausa@legitnghausa@voahausa