@ana_herleemerh Babansa ma cewa yayi bazaici amana ba amma kafin ya tafi saida yasa kasar nan acikin dan lukutin masifa da ba bala’i gashi haryan bama gane kanta
@KafinHausaa Yana asibiti ne ko yana gida indai yana gida to bai daku ba da saura idan yana asibiti a ward still bai dakuba idan kuma yana ICU a asibiti ya fara dakuwa