Tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a NDC, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce shi da Peter Obi na da abubuwa da dama iri ɗaya.
Kwankwaso ya kuma bayyana yadda alaƙa take tsakaninsa da Atiku Abubakar.
🎥 - Abba Auwalu
Furodusa - Aminu Kutama
Madina Maishanu is doing an incredible job.
From Northern Nigeria to the global stage, she’s not just representing the North, she’s carrying the voice of the entire nation with excellence. 🇳🇬
We see you. We appreciate you. We are proud of you. 👏
⚡🇮🇷 Iran, for the first time launched missile attacks on Israel under the leadership of new Supreme Leader Mojtaba Ali Khamenei.
These missile attacks focused on main targets across Israel, which will deliver a major blow to Israel. This guy is a genius.
Kano State APC 2023 Gubernatorial Candidate is just an inch away from decamping to Kwankwasiya in seeking for political relevance.
This is HE Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso together with HE Dr. Nasiru Yusuf Gawuna at Mallam Aminu Kano International Airport.
Monday, 23 February, 2026
Sheikh Isa Ali Pantami ya bayyana matsayarsa game da yin takarar gwamanan jihar Gombe a 2027.
Ya ce da farko wasu mutane ne suka shawarce shi ya bayar da gudunmawa a siyasance don haka ya dogara da addu’a.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ali Pantami ya ce ya shiga siyasa ne saboda muradin kawo shugabanci nagari.
A baya -bayan nan ne aka yi ta ka-ce-na-ce bayan malamin ya je ofishin jam'iyya mai mulki ta APC a jihar Gombe inda ya sabunta rijistarsa ta ɗan jam'iyya.
Yesterday, after the futile attempt to abduct me, the ICPC delivered a letter to invite me to their office. My lawyer has written to confirm that I will be attending the ICPC office on Wednesday, 18 February 2026.