@bbchausa BBC Ina so ku faษawa baba Atiku ce in sha Allahu Zamuyi Shi saboda duk ya Karya mana zuciya da kalamansa guda 2 mayar da tallafi da kuma ษuษe boda wanda dama Anrufe ne sabo da tsaro Amma bata sauya zani har gara dama Akan yanzun
yanzu duk wata buฦata fah Na talaka duk Mun haฦura dasu yanzu iya tsaro mike so dakuma fannin lafiya amma sun gagara wlh Yakamata mutashi tsaye wajen magance matsalarmu da kammu tunda mukeyin zaษen nan fa dakammu kuma duk wanda ya isa zaษe yana da hankali da kuma sanin ya kamata.
Assalamu Alaikum
Wlh Yakamata mutane mufarka da irin wannan halin da Ake ciki musamman mu mutan Arewa da muke zaษe batare da sanin dalilin zaษen ba sannan suma wanda muke zaษar tasu basu da wata agenda akanmu wlh shiyasa Ake mana wannan cinkashin dan Allah muduba Muga fah Ahalin
Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Today, Friday, we lost a young scholar named Brother Abubakar Pharmacy, who had been ill.
May Allah overlook his shortcomings and admit him into Jannatul Firdaus together with our departed parents and loved ones.Inna Lillahi wa inna ilayhi rajiโun.