GABATAR DA GRAM MINING.$GRM shi ne sabon MINING na Telegram bayan Telegram ta canza sunanta, kuma a halin yanzu za ka iya sayar da token ɗinka a kasuwar black market.Yadda za a fara
Danna wannan link:https://t.co/qNzFJziKx6…Shiga telegram channel da X (Twitter) handle sannan
Yadda ake duba Clusters a dex and degen trading using Dexscreener app..
you can avoid more rugged and massive dumping using this analysis:
Video Step By Step
Continuation Of Part Two 2️⃣
Yadda Ake Hunting Din Profitable Wallet's video Part Two 2️⃣
More Videos is coming: In https://t.co/3imc72guek
Knowledge First
Yadda Ake Hunting Din Profitable Wallet's video Part Two 2️⃣
More Videos is coming To You: In My Telegram Channel: You can Join Now: https://t.co/3imc72guek
Knowledge First
MoonPay is now open to AI agents, powered by PayBox
all you need is a Claude or ChatGPT account
from there, you can research, predict, onramp, convert, trade, offramp, and shop just by chatting with the agent on your smartphone and computer
here's how to get started:
1️⃣ copy this URL: https://t.co/X4dCo3xZ4K
2️⃣ open Claude with this link and the PayBox connector arrives pre-filled, just tap Add. Make sure you're signed in to Claude in this browser first: https://t.co/dTfTHXCpxE
3️⃣ If the pre-filled window doesn't appear, add it manually: go to Customize → Connectors, add a custom connector, set Name to "PayBox", and paste the URL from step 1.
4️⃣ "Connect" next to the new PayBox connector and sign in to link your account.
when you open Claude next, just ask "is my PayBox connected" and you're ready to roll
learn about it at https://t.co/987F6NYWRO and welcome to the future of agentic payments, commerce, trading, shopping, and so much more...
ALHAMDULILLAH GA COMPLETED ☑️ VIDEO ON YADDA ZAKA BINCIKO HISTORY DIN TOKEN DEVELOPER BY USING https://t.co/bz8e2HRBYz WALLET.
Knowledge First: Ilimin Kawaii
https://t.co/3imc72guek
Dexscreener Alphas is Coming
Yadda Zaka Saita Custom setting an https://t.co/AtAhZHbKUF wallet dinka
Cikakken video akan yadda zaka gujema rugpull and massive dumping idan kana degen ko dex trading using https://t.co/PYqmUkaFXP wallet
YADDA ZAKA GUJEMA RUGPULLING AND MASSIVE DUMPING A DEX AND DEGEN TRADING BY USING https://t.co/l0LiX2tJdT CUSTOM SETTING. STEP BY STEP
⭐️ Nayi Video Guda Biyu Akan Custom Setting wanda yake acikin #Ave.Io Wallet sai dai dayawan mutane basu fahimci yadda abun yake ba to Inshallahu zanyi bayani step by step har qarshe
1️⃣ Da farko : zaka shiga cikin application dinka na https://t.co/rUqd4oWrbQ sai kayi pesting din CA na token din da kake son saya idan kuma already acikin app din kasamu token din to Nml yayi kawaii zaka taba kansa ne sai kayi scroll down zaka ga inda aka rubuta BUY OR SELL shine photo na farko a qasan wannan posting din saika taba kan BUY.
2️⃣: Na Biyu: kuma zai kawo maka photo na biyu dake qasan post din nan wajen Market/Limit order and quantity to saika kalli can qasa akai inda aka rubuta TP/SL sai kayi Click a kansa.
3️⃣: Photo na uku kuma zai nuna maka wajen Su Slippages are priority fees su mev project and Auto su custom shima saika kalli can qasa wajen da aka rubuta CUSTOM sai kayi Click akansa
Shikenan zai nuna maka wajen wadan nan Custom Setting din wanda is very important kasan su if you’re a professional degen and dex trader
1️⃣: DEV SELL Menene Dev Sell?
Wannan setting ne da yake sa bot ya sayar da token ɗinka idan Developer ya fara sayar da token nasa.
A Degen Trading, Developer yana da babban tasiri, Idan developer ya fara dumping, sau da yawa price na token yana faɗuwa cikin sauri.
Saboda haka https://t.co/PHu9OT2cqu bot 🤖 zai iya ganin cewa:
“Developer ya fara sayarwa Sai shi ma ya sayar maka da token kafin farashin ya yi ƙasa sosai.
2️⃣ TRAILING TAKE PROFIT Menene Trailing Take Profit?
Wannan yana nufin idan Ka siya token kuma ka kunna wannan setting din to https://t.co/rUqd4oWrbQ Bot ba zai sayar da token din ba idan price yana ci gaba da hawa.
Sai dai idan Farashin ya fara sauka da wani kaso da ka saita. Misali 15% ko 30% to Bot zai sayar maka da token dinka Automatic
Kaga kenan baza-ayi rugpull ko dumping akan kaba saboda daidai lokacin daya farashin ya fara faduwa Kai kuma bot 🤖 automatic ya fitar dakai..
3️⃣ AUTO SELL ON MIGRATION
Menene Migration? A Solana musamman https://t.co/tl1Wjz84RD,idan token ya tara liquidity sosai,
ana tura shi daga https://t.co/tl1Wjz84RD zuwa babban DEX kamar Meteora ko Raydium.
Wannan ake kira: Migration.
Auto Sell on Migration Idan wannan settings din yana ON,a https://t.co/rUqd4oWrbQ dinka to da zarar token din ya yi migration, https://t.co/PHu9OT2cqu zai sayar maka.
Me yasa zamuyi amfani da shi to?
Saboda wasu tokens bayan sunyi migration suna dump sosai.
Mutane da yawa suna taking profit.
Saboda haka muna son fita kafin wannan abun ya faru.
4️⃣ TP/SL
Wannan shi ne mafi shahara.
TP = Take Profit.
SL = Stop Loss.
🌟 Take Profit: Idan token ya kai ribar da ka saita, bot zai sayar.
Misali: Ka sayi token na: $100
Ka sa TP = 100%
Da zarar ya zama: $200 Bot zai sayar.
🌟 Stop Loss: Wannan yana kare ka daga babban loss.
Misali Ka sayi token na: $100
Ka sa Stop Loss = 20%
Idan ya koma: $80 Bot zai sayar.
Nasan wannan rubutun bai wadatar ba Inshallahu zanyi tutorial video na yadda ake saita kowannen su da kuma cikakken bayani akansu
Knowledge First
YADDA ZAKA GUJEMA RUGFULLING A DEX/DEGEN TRADING TA HANYAR AMFANI DA AVe .io wallet
{ PART ONE 1️⃣ VIDEO ON HOW TO AVOID RUGGED USING AVE .IO WALLET }
#crypto#hausafulani#solana#dextrading#fyp