Wai dan shashanshi da kazanta kaga yarinyar Hausawa karama da ita daga yin aure da anyi 2 years ta haifi 'ya'ya 2 shikenan sae kaji tana cewa ae mu yanzu mun tsufa mun barma yara kwalliya kuma sae mijinta zae kara aure tayita kumfar baki ita baza'a yi mata kishiya ba, kaji fa.
We don vex wolaaaahi. Please where are the KADPOLY students?😂 is ABU, BUK and KASU the only ppl that attends school on twitter? Why are you guys hiding.
Pls RT, lets know our self, even former senator @ShehuSani was once a spider😂
Inada tambaya, Dan Allah Kwana da qawaye sukeyi ranar daaka kai amarya, shin addini ne ko dole ne ko kuna al'ada?
Zaka/zaki yarda qawaye su kwana aranar?😒
Kaga mutun yaye wanka yasa kaya mai kyau ajikin yana tape yana qanshii amma baya burge mutane sabida kawai ya bar uwarsa a tsumma Allah ya bamu ikon taimakawa iyayen mu
Your Parents Who Gave Up Everything To See You Through School Arent Your Best Couple .....It's Jay-Z and Beyonce You picked as best Couple. "YOU ARE A BASTARD"