Most "Market Making" on Solana is terrible.
The best teams don't share their tech stack.
Today that changes. Sonic SVM acquired @ForgeX_tools, a battle-tested MM toolkit for devs/agents.
We're open-sourcing it today
GitHub: https://t.co/JE0KBKEdQN
Here's why it matters๐
Most "Market Making" on Solana is terrible.
The best teams don't share their tech stack.
Today that changes. Sonic SVM acquired @ForgeX_tools, a battle-tested MM toolkit for devs/agents.
We're open-sourcing it today
GitHub: https://t.co/JE0KBKEdQN
Here's why it matters๐
๐ RightUp x Sonic SVM: Round 5 Beta Test โ $3,000 Rewards Campaign NOW LIVE!
The biggest IRO event is here! Participate in the Round 5 Beta Test Campaign to secure your share of the 75,000 $SONIC ($3,000 worth) Triple Rewards Pool! ๐๐ก๏ธ
๐ฐ Triple Rewards Pool:
๐ฅ 75,000 $SONIC ($3,000 worth) Total Prize Pool (Triple Rewards!)
๐ฅ 100 Lucky Winners (Increased from 40 โ much higher odds!)
๐ฅ 80% OFF Right: Winners can secure 625 $SONIC ($25 worth) for only $5. ๐
๐ Leaderboard Expansion: From Top 3 to Top 5 with Double Rewards
We are rewarding our top contributors! The invite race now pays out to the Top 5:
๐ฅ 1st: 5,000 $SONIC ($200 worth)
๐ฅ 2nd: 2,500 $SONIC ($100 worth)
๐ฅ 3rd: 2,500 $SONIC ($100 worth)
๐ 4th: 1,250 $SONIC ($50 worth)
๐ 5th: 1,250 $SONIC ($50 worth)
๐ How to Join:
1๏ธโฃ Launch Portal: https://t.co/S9JqXtwMoH
2๏ธโฃ Follow: @SonicSVM & @Rightup_fun on X.
3๏ธโฃ Quote the tweets & Join our Community.
4๏ธโฃ Apply: Apply for "SONIC IRO Test".
5๏ธโฃ Claim & Exercise: Winners claim and exercise their RightUp Certificates to get $SONIC rewards.
โฑ๏ธ Timeline (GMT+8):
๐ Apply Period: 20:30 Mar 26 โ 20:30 Mar 30
๐ Lucky Draw: 20:30 โ 22:30 Mar 30
๐ Claim & Exercise: 22:30 Mar 30 โ 24:00 Apr 1
โ ๏ธ IMPORTANT:Missed the Claim & Exercise window? Unclaimed or unexercised certificates will be VOIDED. Donโt lose your eligibility for ~400% GAINS ($20 profit per slot)! ๐โ
About Sonic SVM (@SonicSVM):
Sonic SVM is the programmable Attention Network on @Solana, bridging on-chain activity and off-chain signals to build transparent Attention Capital Markets.
ZERO COST TO APPLY. MASSIVE REWARDS TO CLAIM. THE CAMPAIGN IS LIVE! ๐๏ธ๐ฅ
#RightUp #SonicSVM #SONIC #Solana #Airdrop #Rewards #Giveaway #IRO #SFT #BTC #SOL
@CirclPay "CirclPay's new referral program is a fantastic way to earn crypto rewards for both you and your friends! Easy to join, share, and get those $CC drops.
Happy New Year, Nexira community ๐ฅ
Proud to have already joined Nexira.
Nexira is kicking off its New Year Airdrop Campaign with exciting rewards ๐
๐ฅ Join me here ๐ https://t.co/I3FcPgzwD5
#Nexira#NewYearCampaign#NexiraDAEP#NexiraNewYear2026
https://t.co/IgTiSlUBPO
โจ Nexira New Yearโs Airdrop Campaign is OPEN โ A fresh start with big rewards!
Kickstart 2026 with exclusive bonuses and limited-time loot to fuel your journey.
โ Complete simple tasks
๐ Claim your Boxes
๐ Massive 50M Ruby Rewards convertible to $NEXI at TGE
๐ฅ Join now: https://t.co/IeVIGsk1sM
๐ Full details: https://t.co/35BhdedHaF
#Nexira #Airdrop #Web3Gaming #Ruby
โจNexiraโs New Year Campaign is officially live.
Easy quests, nice rewards, stacking Ruby ๐
Join now ๐ https://t.co/I3FcPgzwD5
#Nexira#NewYearCampaign#NexiraDAEP#NexiraSeason1
https://t.co/IgTiSlUBPO
โจ Nexira New Yearโs Airdrop Campaign is OPEN โ A fresh start with big rewards!
Kickstart 2026 with exclusive bonuses and limited-time loot to fuel your journey.
โ Complete simple tasks
๐ Claim your Boxes
๐ Massive 50M Ruby Rewards convertible to $NEXI at TGE
๐ฅ Join now: https://t.co/IeVIGsk1sM
๐ Full details: https://t.co/35BhdedHaF
#Nexira #Airdrop #Web3Gaming #Ruby
๐2026 https://t.co/5xo7LSIrN4 New Year Airdrop๐
Snag your slice of 10,000 $ANB rewards by finishing a few quick tasks:
๐ถConnect your X account and follow @ant_fun_trade
๐ถRetweet our post
๐ถMake your first trade on Web (0 fees!) or in the App
๐ถInvite friends and earn extra bonuses
Event ends in 15 days, check the details on the event page.
Join now: https://t.co/YgHTiUmKnk
Fully Local Wallet Control + Multi-Chain All-in-One + Zero Platform Fee = Your Future Trading!
๐ Ready for Ghosty gifts?
Get your Wl now ๐
https://t.co/KkJayFnQ2s
It will be a free mint on @monad
Each gift will contain an airdrop from 2K to 1M $GST ๐!
Akwai wani strategy da nake amfani dashi idan zanyi trading a crypto market a CEX, musamman idan ina ganin girman kudin ko nauyin su, ina kiran wannan strategy da "Time Zone Strategy". Wanda nake jin dadin sa sosai kuma, zanyi bayanin sa, amma kafin nan ya kamata ka fahimci cewa kasuwar crypto sabuwar financial market ce a duniya, meaning: bata dade ba, shekarun ta 16 da farawa (wato 2009), dan haka dole ta jingina da sauran financial markets da suka rigaye ta kafin tayi karfi.
Ko Yaro ne 'dan shekara 16 ai baiyi kwarin da zai dogara da kansa ba Sai doraga da iyayen sa, Yayyu da sauran elders. Crypto market bata jima ba amma taja hankalin duniya sosai, ba'a taba yin financial markets data karbu lokaci daya kamar ta ba daga shekaru 200 da suka wuce zuwa yau.
Time Zone Strategy:
Kamar yadda nace crypto financial markets ce da dole ta jingina da sauran kasuwannin kudi kafin tayi karfi, kamar Gold, Stock market, Forex, Bonds, Prediction market da sauran su. Musamman Stock da Forex market sunfi kusanci da crypto sosai, hakan yasa dole crypto market take jingina dasu a bangarori da yawa.
Idan zanyi trading nakan duba abu uku akan token:
1. Technical analysis, fundamental da on-chain. Daya kenan.
2. Na biyu, the team behind this project. Su waye masu wannan project din, ya darajar su da kimar su da karfin connection dinsu. Na biyu kenan.
3. Na uku, project din wace kasa ce? daga wane yanki na duniya aka yi project din, ko kuma kamfanin da yayi token din a ina headquarter sa yake? 'yan ina ne suka dauki project din a matsayin nasu? team din daga ina suke ko kuma ina ne Ofishin su yake?
To akan wannan na ukun zanyi magana:
Idan token din da zanyi trading daga United States of America yake toh nakan duba yaushe ake bude Financial markets na United States of America? ana budewa ne da karfe 3:30 na yamma Agogon Nigeria. Daga karfe 3:30 zuwa sama har cikin daren Nigeriya zaka ga token din yayi abinda ya kamata idan mutanen dake can sun samu dalilin da zai sa token din ya harba sama ko su saye shi.
Dan haka nakan jira sai karfe 3:30 zuwa 4 na yammacin Nigeria daga nan nake gane ina aka dosa. Misali:
Ku zuba Ido a yau kuga bayan karfe 4 a Nigeria shin TRUMP token zai tashi ko zai fadi? Melania token da sauran tokens din da ake kiran su "Trump Family".
Sannan ku lura sosai, duk token din da suke da asali daga America suna motsawa ne da yammacin mu na Nigeria zuwa cikin dare.
Wani lokaci idan ina da cikakken bayani cewa idan an bude stock market toh dole abu kaza zai tashi sai in sayi token din tun kafin a bude stock market na United States of America. (Amma fa bude stock market din ba shi yake baka garantin token din zai tashi ba), ina magana ne a mafiya yawan lokuta.
Idan token din kasar China ne, toh nasan cewa ana bude Stock market din China da karfe 2:30 na daren Nigeriya ne.
Idan kuma token din Nahiyar Turai ne, kamar Rasha, Germany, France, Spain, UK da sauran su nakan duba time din da ake bude Stock din can sai in fara nazarin saya ko rashin saya base on Data din da nake dasu akan token din, da kuma entire crypto market.
Sannan nakan duba kasashen da aka fi yin crypto a duniya, kamar United States, Pakistan, Vietnam, Nigeria, United Kingdom, China da Singapore kafin na shiga token nakan duba menene yake unique a wadannan kasashen a yau wanda zai iya favoring kasuwar crypto ko token din da zan shiga.
Amma idan zaka yi implementing wannan strategy din a DEX toh kishiyar sa zaka yi. Wato ka saya kafin a bude financial market na kasar da token din ya fito, idan aka bude financial market tokens din faduwa suke, mafiya yawa, ina magana akan DEX.
Abinda nake so in nuna mana shine, kafin kayi analysis akan token har ka samu riba ba karamin aiki bane. Shiyasa idan mutum yace in bashi token din da zai saya sai inyi shiru saboda aiki ne babba yake so ya ban. Irin wannan aikin yakan dauke ni Awanni ko kwana biyu. A baya akwai manyan mutanen da suke biya nayi musu wannan aikin Kafin su shiga token, daga baya na daina.