Duk da cewa mu masu butulcine gareka masu marasa ladabi agareka ya Allah karkadubamu ko aikinmu Dan bamu komai ba Sai laifi Allah kaduba masoyina Kuna masoyinmu kayi mn daminsa a a w
JUMA AT MUBARAK
Zuciya ta na ɗaci a duk lokacin da na tuna irin tozarcin da aka yiwa Sheikh Sani Khalifa Zaria, Kawai dai ban da yacce zanyi ne wallahi.
Amma, ya Allah muna roƙon ka da sunayen ka maɗaukaka ka ƙara tsinewa uwar mutanen can Albarka duk bayan second ɗaya.