@beelalayuba Do you know how many countries are on the WAFCON too?, or is it only your side of the story that matters, ball tafi QUIZ wahala, kuma ball ta kawo kudin da QUIZ bai kawo ba. Kaga idan kace ayi raba dai-dai kayi zalunci. A rage son rai da kuma kabilanci dan ALLAH. Bissalam
@beelalayuba Kada mu yan AREWA mu saka kabilanci a idonmu, mu kuma rufe ido da bakin gilashi. Ita gaskiya dayace, daga kinta sai karya da kuma bata.
Mun san kasarmu bata tafiya dai-dai. Amma nasa da akwai su KHADIJA da HAUWA a ciki bazakayi magana ba. Wassalam
@beelalayuba Giving the people that labored for that milestone a token of USD 100k is just a show of appreciation judging by how much they were able to bring in.
Let ask u, how much is the prize money for the competition the yobe girls bring in?.